DICON

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
DICON
Bayanai
Suna a hukumance
Defence Industries Corporation of Nigeria
Iri kamfani
Masana'anta arms industry (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Ƙaramar kamfani na
Harshen amfani Turanci
Mulki
Hedkwata Kaduna
Tsari a hukumance state-owned enterprise (en) Fassara
Mamallaki Rundunonin Sojin Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 1964
dicon.gov.ng

Defence Industries Corporation of Nigeria (DICON) kamfani ne dake kera tare da samar da kayayyaki na tsaro mallakin rundunar tsaro ta gwamnatin Najeriya. Aikin kamfanin shine ya samar da kayayyaki na bukatuwar jami'an tsaro da ma na farar hula.

Kayayyaki[gyara sashe | gyara masomin]

Kamfanin nada lasisi na kera makaman Mills M36M]] (M36) hand grenade, Browning P-35 (NP-1) pistol, Beretta M12 (PMG-12), Beretta BM59 da FN FAL (NR1 Model 7.62) na yaki, FN MAG (GPMG), da RPG-7 (RPG) wanda ke harba Romet. Sai kuma OBJ-006, kwaikwayo na 7.62mm bindigar AK-47. DICON ya kuma samu lamuni na kera makaman samfurin ƙasar Holan na FB 5.56mm Kbs wz.96 Beryl.[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Shafuka na musamman[gyara sashe | gyara masomin]