Jump to content

DJibril Diawara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
DJibril Diawara
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 3 ga Janairu, 1975 (49 shekaru)
ƙasa Faransa
Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Racing Club de France-
Le Havre AC (en) Fassara1993-1997581
AS Monaco FC (en) Fassara1997-1998240
Torino FC (en) Fassara1998-2002210
Bolton Wanderers F.C. (en) Fassara2001-200290
Cosenza Calcio (en) Fassara2002-200281
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 185 cm

Djibril Diawara (an haife shi ranar 3 ga watan Janairun 1975) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Senegal ne ɗan ƙasar Faransa mai ritaya.

Ya taka leda a Le Havre, Monaco, Torino da Bolton Wanderers a lokacin aikinsa na ƙwararru.

Diawara ya taka leda a ƙungiyar Monaco mai hazaƙa ta Jean Tigana wadda ta fitar da Manchester United daga gasar zakarun Turai a cikin shekarar 1998 a raga bayan sun tashi 1-1 a Old Trafford.[1]

Ya tafi aro zuwa Bolton a gasar firimiya a 2001 kuma ya buga wasanni 9, inda aka kore shi sau ɗaya a karawar da Everton.[2]

Monaco

  • Trophée des Champions : 1997

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]