Dalhatu Sarki Tafida

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dalhatu Sarki Tafida
Dalhatu Tafida.png
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
lokacin haihuwa24 Nuwamba, 1940 Gyara
wurin haihuwaZariya Gyara
sana'aɗan siyasa Gyara
muƙamin da ya riƙemember of the Senate of Nigeria Gyara
jam'iyyaPeople's Democratic Party Gyara

Dalhatu Sarki Tafida (an haife shi a 24 November 1940) tsohon Ambasadan Nijeriya ne a kasar Ingila, yayi sanata bayan zabensa da akayi a shiyar sanatan yankin Kaduna ta arewan Jihar Kaduna, Nijeriya a karkashin jam'iyar People's Democratic Party (PDP). Yashiga majalisa a ranar 29 May 1999.[1] He was reelected for a further four-year term in 2003.[2]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA LEGISLATIVE ELECTION OF 20 FEBRUARY AND 7 MARCH 1999". Psephos. Retrieved 2010-06-21. 
  2. "Senators". Dawodu. Retrieved 2010-06-21.