Kaduna North

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kaduna North
senatorial district of Nigeria (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna

Kaduna North Senatorial District ya kunshi kananan hukumomi takwas na jihar Kaduna da suka hada da Ikara, Kubau, Kudan, Lere, Makarfi, Sabon Gari, Soba, da Zaria . Zariya ita ce hedikwatar gundumar.