Dame Maria Amieriye Osunde
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Birnin Kazaure, 13 Satumba 1928 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | Birnin Kazaure, 2008 |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai karantarwa |
| Muhimman ayyuka |
Auntie Maria School (en) |
| Kyaututtuka |
gani
|
Rubutun tsutsaDame Maria Amieriye Osunde Alif dari tara da ashirin da takwas zuwa dubu biyu da takwas(1928–2008) malama ce a kasar Najeriya wanda ta kafa makarantar Auntie Maria .

Paparoma John Paul na biyu ne ya karrama ta da lambar yabo ta Benemerenti a shekarar alif dari tara da casa'in da uku 1993, sannan kuma ta samu lambar yabo ta kwarewa daga Muhawarar Makarantun Sakandare na Shugaban Kasa, Najeriya, reshen jihar Edo.