Jump to content

Dan Arewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dan Arewa mazaunin Arewacin Najeriya kuma mafi yawan `yan arewan al'ummar Hausawa ne. inda yankin ya kunshi jahohi 24 daga cikin 36 (harda babban birnin tarayya Abuja) dake akwai a faɗin tarayyar Najeriya.