David Biraschi
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Roma, 2 ga Yuli, 1994 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Italiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Italiyanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 73 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 182 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||

Davide Biraschi[1] [2] [3] [4]
Davide Biraschi (an haife shi a ranar 2 ga watan Yuli a shekarar 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar kwallon kafar Genoa a Serie A.
Aikin Kulob
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 17 ga watan Janairun 2022, Biraschi ya saka hannu a kungiyar Fatih Karagümrük wanda ke a kasar Turkiyya akan aro.(renews)
Rayuwar Sirri
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 2 ga watan October 2020, Biraschi ya kamu da ciwon COVID-19.