Jump to content

Derek Clark

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Derek Clark
Member of the European Parliament (en) Fassara

14 ga Yuli, 2009 - 30 ga Yuni, 2014
District: East Midlands (en) Fassara
Election: 2009 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

20 ga Yuli, 2004 - 13 ga Yuli, 2009
District: East Midlands (en) Fassara
Election: 2004 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Bristol, 10 Oktoba 1933
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Mutuwa 1 ga Janairu, 2023
Karatu
Makaranta University of Bristol (en) Fassara
University of Exeter (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa UK Independence Party (en) Fassara
derekclarkmep.org.uk
Derek Clark

Derek Roland Clark wanda aka sani da Derek Clark (an haife shi ranar 10 ga watan Oktoba, 1933) a Bristol. tsohon ɗan siyasa ne na Jam'iyyar Independence ta Burtaniya. Ya kasance memba na Majalisar Turai (MEP) na Gabashin Midlands daga shekarar 2004 zuwa 2014.

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya yi karatu a Jami'ar Bristol (Shahadar Koyarwa) da Jami'ar Exeter. Malamin kimiyya ne mai ritaya.

Fagen Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya tsaya takara a matsayin dan takarar UKIP a zaben 2010 na Northampton South, inda ya samu kuri'u 1,897 (4.9%), wanda kuri'u 50 ya gaza rike ajiyarsa.[1]

A cikin shekarar 2011, OLAF, ofishin yaki da zamba na EU, ya binciki shi, kuma an sanya shi ya biya £ 31,800 na albashin da aka biya ma'aikatan da ke aiki a UKIP ba don aikin majalisar EU ba.

Clark ya musanta sauyin yanayi kuma ya yi alkawarin hana koyar da dumamar yanayi a cikin makarantu.[2]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]