Diamond Bank

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Diamond Bank
banki
farawa1990 Gyara
ƙasaNijeriya Gyara
headquarters locationLagos Gyara
stock exchangeLondon Stock Exchange Gyara
official websitehttps://www.diamondbank.com Gyara

Diamond Bank, ɗaya ne daga cikin bankuna da ke Najeriya. A yanzu haka bankin ya dulmuye ya koma ƙarƙashin kulawar Access Bank.

Bankin Diamond yanada babban ofishin shi ke a plot 4, Block 5, BIS way kusa da Lekki-Epe express wata dake Lekki a Birnin Lagos na tarayyan Nigeria.