Dietrich Buxtehude

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dietrich Buxtehude.

Dietrich Buxtehude (lafazi: /ditrish bukesetehude/) (an haife shi a shekara ta 1637, a Helsingborg ko Buxtehude ko Oldesloe - ya mutu ran tara ga Mayu, a shekara ta 1707, a Lübeck), shi ne mawakin Jamus. Ya rubuta kiɗa mai yawa, mafi yawa kiɗar addini.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.