Johann Sebastian Bach

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Young Bach2.jpg

Johann Sebastian Bach (an haife shi ran talatin da ɗaya ga Maris, a shekara ta 1685 - ya mutu ran ashirin da takwas ga Yuli, a shekara ta 1750), shi ne mawakin Jamus.