Dutsen Kura (Kafur)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dutsen Kura

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina

Dutsen Kura gari ne dake a Ƙaramar hukumar Kafur ta Jihar Katsina Najeriya.[1][2][3][4] Dutsen Kura gari ne na shahararren ɗan jaridar nan na sashen Hausa na DW dake a ƙasar Jamus wato Zaharaddin Umar Dutsen-kura. Kuma gari ne na Alhaji Khalil Bako, tsohon sakataren dindindin a ma'aikatar ƙananan hukumomi da masarautu ta jihar katsina sannan shi ne dagacin garin na Dutsen-kura baya ga haka ya riƙe Kwamishina na dindindin a ma'aikatar samarda aiyuka ta jihar Katsina [5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.citydir.org/NG/Katsina/Kafur/Dutsen-Kura/Cities/Dutsin-Kura/
  2. https://www.mindat.org/feature-9411178.html
  3. http://nigeria.places-in-the-world.com/9411178-region2-dutsen-kura.html[permanent dead link]
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-14. Retrieved 2021-04-14.
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-14. Retrieved 2021-04-14.
  6. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-14. Retrieved 2021-04-14.