Jump to content

Dylan Budge

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dylan Budge
Rayuwa
Haihuwa Leeds, 11 Satumba 1995 (29 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Woodhouse Grove School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a cricketer (en) Fassara

Dylan Evers Budge (an haife shi ranar 11 ga watan Satumba, 1995). Dan wasan kurket ne na kasar Scotland ne. Ya buga wasansa na farko na One Day International (ODI) don Scotland da Ingila a ranar 10 ga Yunin 2018. Ya buga wasansa na Twenty20 International (T20I) na farko don Scotland da Pakistan a ranar 12 ga Yunin 2018.

Wasan kurket

[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin watan Yunin 2019, an zaɓe shi don wakiltar Scotland A a cikin rangadin da suka yi zuwa Ireland don buga Ireland Wolves A cikin Yuli 2019, an zaɓi shi don buga wa Edinburgh Rocks a bugu na farko na gasar kurket ta Euro T20 Slam. Sai dai a wata mai zuwa aka soke gasar.

A cikin Oktoba 2019, an ƙara shi cikin tawagar Scotland gabanin wasannin share fage a gasar share fagen shiga gasar cin kofin duniya ta 2019 ICC T20 a Hadaddiyar Daular Larabawa, inda ya maye gurbin Ollie Hairs, wanda aka cire shi saboda rauni. A cikin Satumba 2021, an sanya sunan Budge a cikin tawagar wucin gadi ta Scotland don Gasar Cin Kofin Duniya na maza na T20 na 2021 ICC .

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Dylan Budge at ESPNcricinfo
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}