Jump to content

Eamonn Brophy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eamonn Brophy
Rayuwa
Haihuwa Glasgow, 10 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Scotland national under-21 football team (en) Fassara-
Kilmarnock F.C. (en) Fassara-
Hamilton Academical F.C. (en) Fassara2013-
  Scotland national under-19 football team (en) Fassara2014-
Queen's Park F.C. (en) Fassara2014-201497
Dumbarton F.C. (en) Fassara2015-2015101
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 175 cm

Eamonn Brophy (an haife shi a ranar 10 ga watan Maris na shekara ta 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Scotland wanda ke buga wa kungiyar Ross County, a matsayin ɗan wasan gaba. Brophy a baya ya buga wa Celtic, Hibernian, Hamilton Academical, Queen's Park, Dumbarton, Kilmarnock da St Mirren, kuma ya fara buga wasan farko na kasa da kasa a Scotland a shekarar 2019.

Ayyukan kulob dinsa[gyara sashe | gyara masomin]

Brophy ya zo ne daga Celtic da Hibernian , amma dukansu sun dauke shi wanda yazo a gajeren a lokaci.[1] Ya zama ƙwararre tare da Hamilton Academic a watan Yulin 2012. [2] Ya fara buga wasan farko a ranar 9 ga Afrilu 2013, inda ya zira kwallaye a cikin tsari.[3][4][5]

A ranar 6 ga watan Maris na shekara ta 2014, Brophy ya sanya hannu a kulob din Scottish League Two Queen's Park a kan aro har zuwa karshen kakar 2013-14. [6] Ya fara bugawa kulob din wasa a ranar 8 ga watan Maris na shekara ta 2014, inda ya ci kwallaye 3-1 a kan Clyde.[7] Ya shiga kungiyar Dumbertom ta Scottish Championship a aro a watan Satumbar 2015.[8] A ranar 18 ga watan Agustan shekara ta 2017, Brophy ya sanya hannu a Kilmarnock, kan kwangilar shekaru uku.[9] A ranar karshe ta kakar 2018-19, hukuncin Brophy na minti na 89 ya ga Kilmarnock ya doke Rangers 2-1 don rufe wuri a cikin 2019-20 uefa eUROPA - karo na farko da kulob din ya cancanci gasar Turai tun daga 2001-02 UEFA Cup.[10][11] Brophy ya sanya hannu kan yarjejeniyar kwangila tare da St Mirren a watan Janairun 2021 don canja KULOB a lokacin rani, kodayake St Mirren suna fatan sanya hannu a SHI wannan watan a wannan Lokacin..[12][13][14]

Kocin Kilmarnock alex dyer ya ce "watakila" ba zai sake saka Brophy ba, saboda dan wasan yana so ya bar kulob din.[15] An ba da aron Brophy ga St Mirren don sauran kakar 2020-21, yana cika lokacin kafin ya koma dindindin.[16] A watan Janairun 2023, ya koma aro zuwa Ross County don sauran kakar.[17] An sanya canjin na dindindin a watan Yunin 2023.[18]

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Brophy ya buga wa Scotland wasa a matakin na yan kasa da shekara 19 .[19] An zaba shi a kungiyar 'yan kasa da shekara 19 a karo na farko a watan Oktoba 2016, don wasan sada zumunci da Slovakia inda ya fara bugawa yayin da Scotland ta rasa 4-0 a ranar 9 ga Nuwamba 2016. Ya karbi kiransa na farko zuwa babbar kungiyar kwallon kafa ta Scotland don wasannin cancantar UEFA Euro 2020 a watan Mayu 2019. Ya fara bugawa a ranar 8 ga Yuni 2019 a nasarar 2-1 a kan Cyprus a Hampden Park . [20][21][22]

Kididdigar aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Appearances and goals by club, season and competition
Club Season League Scottish Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Hamilton Academical 2012–13 Scottish First Division 1 1 0 0 0 0 0 0 1 1
2013–14 Scottish Championship 7 0 1 0 0 0 1 0 9 0
2014–15 Scottish Premiership 16 0 0 0 3 1 19 1
2015–16 14 4 1 0 0 0 15 4
2016–17 28 2 3 0 0 0 0 0 31 2
Total 66 7 5 0 3 1 1 0 75 8
Queen's Park (loan) 2013–14 Scottish League Two 9 7 0 0 0 0 0 0 9 7
Dumbarton (loan) 2015–16 Scottish Championship 10 1 0 0 0 0 0 0 10 1
Kilmarnock 2017–18 Scottish Premiership 28 7 4 1 0 0 32 8
2018–19 29 11 1 0 3 1 33 12
2019–20 28 9 2 1 2 0 2 1 34 11
2020–21 15 2 0 0 2 1 0 0 17 3
Total 100 29 7 2 7 2 2 1 116 34
St Mirren (loan) 2020–21 Scottish Premiership 6 0 1 0 1 0 8 0
St Mirren 2021–22 Scottish Premiership 31 7 1 1 4 0 36 8
2022–23 12 0 1 0 1 0 14 0
Total 43 7 2 1 5 0 0 0 50 8
Ross County (loan) 2022–23 Scottish Premiership 8 3 0 0 0 0 8 3
Ross County 2023–24 Scottish Premiership 25 3 1 0 2 1 28 4
Career total 267 56 16 3 18 4 3 1 304 64
  1. ^ Appearance in the Scottish Challenge Cup.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "'Celts exit fuelled me' Eamonn Brophy defying doubters who said he was too small". 16 September 2018.
  2. "New Signings". Hamilton Academical F.C. 15 July 2012. Archived from the original on 6 July 2013.
  3. "Accies 5 Airdrie United 0". Hamilton Academical F.C. 9 April 2013. Archived from the original on 6 July 2013.
  4. "Hamilton Academical 5–0 Airdrie Utd". BBC Sport. 9 April 2013.
  5. Andrew McGilvray (11 April 2013). "Five-star show from Hamilton puts Diamonds closer to drop". Hamilton Advertiser.
  6. "Brophy goes out on loan". acciesfc.co.uk. 6 March 2014. Archived from the original on 6 March 2014. Retrieved 6 March 2014.
  7. "Queen's Park 1–3 Clyde". BBC Sport. 8 March 2014. Retrieved 10 March 2014.
  8. "Dumbarton Football Club – LOAN SIGNING: BROPHY JOINS FROM ACCIES". www.dumbartonfootballclub.com.
  9. "Kilmarnock sign Eamonn Brophy and Brad Spencer". BBC Sport. 18 August 2017. Retrieved 18 August 2017.
  10. "Kilmarnock 2–1 Rangers: Steve Clarke's side finish third to qualify for Europe". BBC Sport. 19 May 2019. Retrieved 20 May 2019.
  11. Spiers, Graham (20 May 2019). "Late Eamonn Brophy penalty seals Kilmarnock's place in Europe". The Times. Retrieved 27 August 2019.
  12. "St Mirren delighted to confirm signing of Eamonn Brophy on pre-contract". www.stmirren.com.
  13. "St Mirren confirm Eamonn Brophy capture as Jim Goodwin hails Saints-bound striker". 6 January 2021.
  14. "St Mirren aiming to sign Eamonn Brophy in January window". STV News. 5 January 2021. Retrieved 5 January 2021.
  15. "Eamonn Brophy: Striker played last game for Kilmarnock, says Alex Dyer". BBC Sport. 7 January 2021. Retrieved 8 January 2021.
  16. "St Mirren sign Kilmarnock's Eamonn Brophy on loan after securing Collin Quaner". BBC Sport. 8 January 2021. Retrieved 8 January 2021.
  17. "Brophy switches to County from St Mirren on loan" – via www.bbc.co.uk.
  18. "St Mirren sell Brophy to County and sign Nahmani" – via www.bbc.co.uk.
  19. "Eamonn Brophy – Scotland – Scottish FA". www.scottishfa.co.uk.
  20. "Scotland Under-21s: Morton winger Jai Quitongo given first call-up". BBC Sport. BBC. 31 October 2016. Retrieved 31 October 2016.
  21. "International friendly: Slovakia U21 4–0 Scotland U21". BBC Sport. 9 November 2016. Retrieved 16 January 2016.
  22. "Eamonn Brophy – Scotland – Scottish FA". www.scottishfa.co.uk.