Jump to content

Ebitimi Agogu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ebitimi Agogu
Rayuwa
Haihuwa 26 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ocean Boys F.C. (en) Fassara2007-2007
Bayelsa United F.C.2008-2010289
Sharks FC2010-2010267
Ocean Boys F.C. (en) Fassara2011-2011
Shooting Stars SC (en) Fassara2011-2012153
Nembe City F.C. (en) Fassara2013-2013
Bayelsa United F.C.2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ebitimi Agogu (an haife ta ranar 26 ga watan Disamba, 1987) a Otuan, Jihar Bayelsa.[1] ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce, wadda ke buga wa kugiyar Bayelsa United FC wasa[2]

Agogu wanda ta fara taka leda a Bayelsa United kuma ya sanya hannu a kan Sharks FC na Port Harcourt a shekarar 2010, [3] bayan nasarar wasanni biyu tare da kungiyar da ta dauki Kofin WAFU ta 2010 a Togo, ya sanya hannu a kan Shooting Stars FC amma daga baya aka bayar da shi aro ga Ocean Boys FC a wannan lokacin. [4] A watan Janairun 2012 ya koma Sharks Ya bar Shooting Stars FC a Janairun 2013 kuma ya sanya hannu tare da Nembe City kafin ya koma Bayelsa United a farkon kakar 2014.

  1. Football : Ebitimi Agogu - Footballdatabase.eu
  2. The Predictor's pick for NPFL season - SuperSport - Football
  3. [1]
  4. "Coca-Cola FA Cup: Ocean squad depleted - Details - The Nation". Archived from the original on 2016-03-04. Retrieved 2020-11-07.