Jump to content

Eddie Nketiah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eddie Nketiah
Rayuwa
Cikakken suna Edward Keddar Nketiah
Haihuwa Lewisham (en) Fassara, 30 Mayu 1999 (25 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Arsenal FC2017-no value
Leeds United F.C.2019-2020173
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Nauyi 72 kg
Tsayi 180 cm
Nketia

Edward Keddar Nketia (An haifeshi ranar 30 ga watan Mayu, 1999) kwararen dan wasan ƙwallon kafa ne na kasar Ingila. Ya kulla yarjejeniya da ƙungiyar kwallan kafa ta Arsenal a shekar 2017, ya kuma zauna a kungiyar Leeds united inda yasamu nasarar lashe gasar gajiyayu na farko a kasar ingila ,saga bisani yadawo kunkiyar arsenal inda yasamu nasarar lshe gasar FA cup a shekar 2019-2020.

Edie Nketia ya buga kwallan shi ta yarinta a jungiyar Chelsea, inda saga bisani ya kulla yarjejeniya da kungiyar arsenal ,ya fara bugawa kungiyar arsenal wasa a shekarar 2017 ,ya kuma zauna aro a kungiyar Leeds united .

Salan kwallan shi

[gyara sashe | gyara masomin]

Dan wasan ana mai inkiya da Dan kwallon mai sallo irin na shahararen Dan kwallan arsenal iwan wright ,Dan kwallan yana buga numbar gaba ta tsakiya in da yasamu nasara t jefa kwalaye ga manyan kungiyoyi dabab daban an kuma alakanta shi da Dan kwallan baya Defoe saboda karfin bugun kwallan shi ,idan y tunkari raga.

Aikin shi da kasar sa

[gyara sashe | gyara masomin]
Eddie Nketiah a cikin yan wasa

Edie Nketia Nada zabin bugawa kasar ingila da kuma kasar Ghana da ke yankin Africa ,sai dai Dan kwallan ya bugawa kasar ingila wasa a kasar yan kasar da shekaru 17 ,inda yasamu Samar rike kambun shugaban kungiyar na cikin fili, ya kuma samu nasarar jefa kwallaye da dama was kasar shi ta Ingila.

Nasarorinshi

[gyara sashe | gyara masomin]

Yasamu nasarar lashe kofuka kamar haka

1-FA cup da kungiyar arsenal 2019-2020

2- championship da kungiyar leeds united 2018-2019

"Premier League clubs publish 2019/20 retained lists"