Jump to content

Edward Kwaku Utuka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edward Kwaku Utuka
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 27 ga Janairu, 1937
ƙasa Ghana
Mutuwa Accra, 16 ga Yuni, 1979
Yanayin mutuwa  (gunshot wound (en) Fassara)
Karatu
Makaranta Accra Academy
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a soja
Digiri Manjo Janar

Edward Kwaku Utuka (27 ga Janairu 1937 - 24 ga Yuni 1979) wani jami'in sojan Ghana ne, wanda ke rike da mukamin babban janar na rundunar sojojin Ghana, tsohon kwamandan masu tsaron kan iyaka kuma memba na Majalisar Soja ta I & II, Gwamnatin Ghana daga 9 ga Oktoba 1975 zuwa 4 ga Yuni 1979.[1]

Rayuwar farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Utuka a ranar 27 ga Janairu, 1937 a Likpe-Mate a yankin Volta na Ghana. Ya yi karatun sakandare a Accra Academy kuma ya fara koyarwa kafin ya shiga aikin soja.[2]

An kashe shi tare da tsohon shugaban kasa Ignatius Acheampong a ranar 16 ga Yuni, 1979, bayan juyin mulkin da ya hambarar da gwamnatin Fred Akuffo.[3]

  1. "Current World leaders: almanac". Almanac of Current World Leaders. 20 (1–3): 14. 1977.
  2. "Ghana Year Book". Graphic Corporation, 1977: 233. Cite journal requires |journal= (help)
  3. "Privileged Is Put on Notice". washingtonpost.com.