[[Grammy Award for Best New Artist(en) ]] (1971) [[Academy Award for Best Original Song(en) ]] (1995) : [[Hakuna Matata(en) ]] [[Grammy Award for Best Song Written for Visual Media(en) ]] (6 ga Janairu, 1995) : [[Can You Feel the Love Tonight(en) ]] [[Grammy Award for Song of the Year(en) ]] (6 ga Janairu, 1995) : [[Can You Feel the Love Tonight(en) ]] [[Academy Award for Best Original Song(en) ]] (14 ga Faburairu, 1995) : [[Circle of Life(en) ]]
Elton John (an haife shi Reginald Kenneth Dwight; 25 ga Maris din Shekarar 1947) mawaki ne na Biritaniya, ɗan wasan piano kuma mawaki. Wanda ya samu yabo daga masu suka da mawaƙa, musamman don aikinsa a cikin shekarun 1970 da kuma tasirinsa na dindindin a masana'antar kira, kidan sa da wasan kwaikwayonsa sun yi tasiri sosai akan fitattun kiran. Haɗin gwiwar rubutun waƙar sa tare da mawaqa Bernie Taupin yana ɗaya daga cikin mafi nasara a tarihi.
[1][2]