Jump to content

Emmanuel Daniel (Ɗan ƙwallon ƙafa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emmanuel Daniel (Ɗan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Haihuwa17 Disamba 1993 (32 shekaru)
ƙasaNajeriya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Orlando Pirates FC-
Lobi Stars F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai tsaran raga
Nauyi88 Kilogram
Tsayi174 cm
Emmanuel Shinkut Daniel tare da ƴan kungiyar su

Emmanuel Shinkut Daniel (an haife shi ranar 17 ga watan Disamban shekarar 1993) golan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya wakilci Najeriya a Gasar Wasannin yankin Afirka na shekarar 2015 da Gasar Olympics na bazara na shekarar 2016.[1]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Emmanuel Daniel

Daniel ya samu kiransa na farko zuwa babbar ƙungiyar kasar Najeriya domin buga wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ta shekarar 2018 da kasar Zambia a cikin watan Oktoban shekarar 2016.

Najeriya U23

  • Lambar tagulla ta Olympic: shekarar 2016