Emmanuel Okala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Emmanuel Okala (An haifeshi ranar 17 ga watan Mayu, 1951). Shi tsohon ɗan kwallon ne da ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Najeriya wasa daga shekarar 1972 zuwa 1980.  Ya lashe kyautar ne "Gwarzon dan kwallon shekara" a shekarar 1978 bayan ya lashe gasar cin kofin kasashen Afirka a 1980 yayin da yake wakiltar Najeriya.[1]

Nasarori[gyara sashe | gyara masomin]

Ya lashe nasarar zama gwarzon dan kwallon kafa a duniya na shekarar 1978. Kuma ya lashe gasar kofin Afirka ta shekarar 1989/1981.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]