Jump to content

Emran Hashmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emran Hashmi
Rayuwa
HaihuwaMumbai, 24 ga Maris, 1979 (47 shekaru)
ƙasaIndiya
Ƴan uwa
MahaifiAnwar Hashmi
Karatu
MakarantaSydenham College (en) Fassara
Jami'ar Mumbai
Jamnabai Narsee School (en) Fassara
HarsunaHarshen Hindu
Sana'a
Sana'ajarumi
Muhimman ayyukaHamari Adhuri Kahani (en) Fassara
Good Boy, Bad Boy (en) Fassara
Why Cheat India? (en) Fassara
Awarapan (en) Fassara
Murder (en) Fassara
Jannat (en) Fassara
Aashiq Banaya Aapne (en) Fassara
Zeher (en) Fassara
Aksar (en) Fassara
Gangster (en) Fassara
Azhar (en) Fassara
Tum Mile (en) Fassara
The Train (en) Fassara
Tumsa Nahin Dekha – A Love Story (en) Fassara
Raja Natwarlal (en) Fassara
Jawani Diwani: A Youthful Joyride (en) Fassara
Dil Diya Hai (en) Fassara
Dil Toh Baccha Hai Ji (en) Fassara
Shanghai (en) Fassara
Ungli (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
AddiniMusulunci
IMDbnm1431656
Emran Hashmi
Emran Hashmi
Emran Hashmi

Emraan Anwar Hashmi (an haifeshi ranar 24 ga watan Maris, 1979) ɗan wasan Indiya ne wanda ya fi fitowa a fina-finan Indiya. Hashmi ya fara halarta a shekara ta 2003 tare da fim mai ban sha'awa Footpath kuma daga baya ya fito a cikin fina-finai sun haɗa da Murder (2004), Kalyug (2005), Gangster (2006) kuma ya sami karɓuwa a cikin fim ɗin Awarapan (2007). Hashmi ya sami lambar yabo ta Filmfare da dama.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.