Jump to content

Enoch Kofi Adu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Enoch Kofi Adu
Rayuwa
Haihuwa Kumasi, 14 Satumba 1990 (33 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Liberty Professionals F.C. (en) Fassara2006-2008
  Ghana national under-17 football team (en) Fassara2007-200760
  OGC Nice (en) Fassara2008-201000
FC Nordsjælland (en) Fassara2010-2013790
  Club Brugge K.V. (en) Fassara2013-2014180
Stabæk Fotball (en) Fassara2014-2014161
  Malmö FF2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 8
Nauyi 66 kg
Tsayi 178 cm

Anuhu Kofi Adu (An haife shi 14 ga watan Satumban a shekara ta 1990) a Ghana. Sana'ar sa ita ce kwallon ƙafa inda yake taka leda a matsayin dan wasan tsakiya a ƙungiyar Mjällby AIF ta Allsvenskan.

Harkar Wasan Ƙwallo

[gyara sashe | gyara masomin]

Fara Ƙwallo

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Kumasi, Ghana, Adu ya fara aikinsa na sana'a a shekara ta ( 2006) a kulob din Liberty Professionals FC a ranar 23 ga watan Satumba a shekara ta (2008) ya tashi daga Liberty Professionals zuwa Faransa Ligue (1) club OGC Nice kuma ya sanya hannu kan kwantiragin da zai tsawaita zuwa shekarar ( 2011). Ya kammala tafiyar tare da takwaransa na kasa Abeiku Quansah . A ranar (26) ga watan Maris a shekara ta ( 2010) , Adu ya tafi gwaji a kulob din Sweden na GAIS . Daga baya Adu ya sanya hannu kan kwantiragi tare da kulob din Danish Superliga FC Nordsjælland a ranar (16) ga watan Yuli a shekara ta (2010) .

FC Nordsjælland

[gyara sashe | gyara masomin]

Club Brugge

[gyara sashe | gyara masomin]

Wasannin Waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Adu ya wakilci kungiyar kwallon kafa ta Ghana ta ‘yan kasa da shekaru( 17) a gasar cin kofin duniya ta FIFA( U-17) da aka gudanar a Korea Republic kuma ya buga wasanni shida a gasar. An kira Adu ga manyan ‘yan wasan Ghana don wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya ta FIFA da za ta kara da Uganda a watan Oktobar a shekara ta (2016). Ya fara buga wa kasarshi wasa a wasan sada zumunci da Afirka ta Kudu a ranar (11) ga watan Oktoban a shekara ta ( 2016) .

Ƙididdigar Wasanni

[gyara sashe | gyara masomin]
Adu ( daga dama-dama ) yana nuna murnar zara kwallo a raga tare da takwaransa na FC Nordsjælland akan Juventus a shekarar ( 2012 zuwa 20 13), UEFA Champions League .
Club Season League Cup Continental Total
Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Nice 2008–09 0 0 0 0 0 0
2009–10 0 0 0 0 0 0
Total 0 0 0 0 0 0 0 0
FC Nordsjælland 2010–11 29 0 5 0 2 0 36 0
2011–12 32 0 2 0 1 0 35 0
2012–13 18 0 0 0 6 0 24 0
Total 79 0 7 0 9 0 95 0
Club Brugge 2012–13 11 0 0 0 0 0 11 0
2013–14 7 0 0 0 0 0 7 0
Total 18 0 0 0 0 0 18 0
Stabæk 2014 16 1 2 2 18 3
Malmö FF 2014 15 0 0 0 10 0 25 0
2015 27 2 5 1 10 0 42 3
2016 18 1 1 0 19 1
Total 60 3 6 1 20 0 86 4
Akhisar Belediyespor 2016–17 3 0 4 0 7 0
AIK 2018 27 0 5 0 4 0 36 0
2019 27 0 6 0 8 0 41 0
2020 23 1 5 0 0 0 28 1
Total 77 1 16 0 12 0 105 1
Career total 253 5 35 3 41 0 329 8

Lambobin Yabo

[gyara sashe | gyara masomin]

FC Nordsjælland

  • Kofin Danish :a shekara ta ( 2010zuwa2011)
  • Superliga ta Danish :a shekara ta ( 2011zuwa2012)

Malmö FF

  • Allsvenskan : a shekara ta (2014zuwa 2016)
  • Svenska Supercupen :a shekara ta ( 2014)

AIK

  • Allsvenskan :a shekara ta ( 2018)

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Enock Kofi Adu at Malmö FF at the Wayback Machine (archived 2014-07-28) (in Swedish)
  • Enock Kofi Adu at SvFF (in Swedish)
  • Enock Kofi Adu at Soccerway