Enzo Tchato
Appearance
|
| |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Haihuwa | Montpellier, 23 Nuwamba, 2002 (23 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa |
Faransa Kameru | ||||||||||||||||||
| Ƴan uwa | |||||||||||||||||||
| Mahaifi | Bill Tchato | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 182 cm | ||||||||||||||||||
Enzo Gianni Tchato Mbiayi (an haife shi 23 Nuwamba 2002) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Montpellier. An haife shi a Faransa, yana buga wa tawagar ƙasar Kamaru.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.