Jump to content

Eugenia Levi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eugenia Levi
Rayuwa
Haihuwa 1870
ƙasa Kingdom of Italy (en) Fassara
Mutuwa 1915
Karatu
Harsuna Italiyanci
Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da marubuci
Wurin aiki Florence (en) Fassara
eugenia

Eugenia Levi: (21 Nuwamba 1861-915), marubuci ɗan ƙasar Italiya ne,mai fassara, kuma ɗan jarida. An haife ta ga dangin Bayahude a Padua,ta yi karatu a wannan birni,da kuma a Florence da Hanover. A 1885 an nada ta farfesa a R.Istituto superiore femminile di Magistero a Florence. [1]