Eurig Wyn
Appearance
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
20 ga Yuli, 1999 - 19 ga Yuli, 2004 District: Wales (en) ![]() Election: 1999 European Parliament election (en) ![]()
10 ga Yuni, 1999 - 10 ga Yuni, 2004 ← no value - no value → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa |
Hermon (en) ![]() | ||||
ƙasa | Birtaniya | ||||
Harshen uwa | Turanci | ||||
Mutuwa |
Waunfawr (en) ![]() | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Ysgol Brynrefail (en) ![]() | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da ɗan jarida | ||||
Wurin aiki | Strasbourg da Brussels | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa |
Plaid Cymru (en) ![]() |
Eurig Wyn an haife shie (10, awatan Oktoba 1944 - 25 Yuni 2019)[1][2] ɗan siyasa ne na Kasar Wales kuma ɗan jarida. Ya kasance me ba na Plaid Cymru a Majalisar Tarayyar Turai a Wales daga 1999 zuwa 2004, lokacin da ya rasa kujerarsa, a wani bangare dalilin rage yawan kujerun majalisa da aka ware ma Kasar Wales.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Dan jarida
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kasance tsohon dan jarida na BBC. A cikin shekara ta 2005, an zaɓi Eurig Wyn a matsayin ɗan takarar majalisar dokoki na Plaid Cymru na mazabar Ynys Môn wanda bai yi nasara ba ya nemi Plaid Cymru a babban zaɓe na waccan shekarar.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya rasu a watan Yuni 2019.[2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jillian Evans MEP (Plaid Cymru)
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Unrecognised parameter | ||
---|---|---|
New constituency | {{{title}}} | {{{reason}}} |