Félix Houphouët-Boigny

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Félix Houphouët-Boigny
Félix Houphouët-Boigny 1962-07-16.jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliFaransa, Côte d'Ivoire Gyara
sunan asaliFélix Houphouët-Boigny Gyara
sunaFélix Gyara
lokacin haihuwa18 Oktoba 1905 Gyara
wurin haihuwaN’Gokro Gyara
lokacin mutuwa7 Disamba 1993 Gyara
wurin mutuwaYamoussoukro Gyara
sanadiyar mutuwanatural causes Gyara
dalilin mutuwaSankara Gyara
mata/mijiMarie-Thérèse Houphouët-Boigny Gyara
yaren haihuwaFaransanci Gyara
harsunaFaransanci Gyara
sana'aɗan siyasa Gyara
muƙamin da ya riƙemember of the French National Assembly, Prime Minister of Ivory Coast, Minister of State, President of the Ivory Coast Gyara
award receivedKnight Grand Cross with Collar of the Order of Merit of the Italian Republic Gyara
makarantaÉcole normale supérieure William Ponty Gyara
wurin aikiFaris, Côte d'Ivoire Gyara
jam'iyyaDemocratic Party of Côte d'Ivoire – African Democratic Rally Gyara
addiniCatholicism Gyara

Félix Houphouët-Boigny (lafazi: /feliks ufuhet bwanyi/) ɗan siyasan kasar Côte d'Ivoire ne. An haife shi a ran sha takwas ga Oktuba a shekara ta 1905 a Yamoussoukro, Côte d'Ivoire.

Félix Houphouët-Boigny shugaban kasar Côte d'Ivoire ne daga Nuwamba a shekara ta 1960 zuwa Disamba a shekara ta 1993 (kafin Henri Konan Bédié).

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.