Fajura Charles Adedayo
Appearance
Adedayo Fajura Charles ɗan siyasan Najeriya ne kuma mashawarci. An haife shi a ranar 18 ga watan Maris 1960 a ƙaramar hukumar Ado ta jihar Ekiti a Najeriya. Yana da aure da 'ya'ya. [1]
Ilimi da Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Adedayo Fajura Charles yana da digiri na biyu (M.Sc) da digiri na farko (B.Sc) daga Jami'ar Ibadan. [2] A shekarar 1999, ya yi aiki a majalisar dokokin jihar Ekiti ta 4, inda ya wakilci mazaɓar Ekiti ta tsakiya a majalisar dokoki ta ƙasa. Haka kuma ɗan kasuwa ne kuma ya taɓa riƙe muƙamin shugaban rikon a ƙaramar hukumar Ado. [3] [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Admin (2016-08-05). "ADEDAYO, Hon. Fajuru Charles". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Admin (2016-08-05). "ADEDAYO, Hon. Fajuru Charles". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ Nigeria, Aziza (2022-05-16). "Ekiti State National Assembly with Their Representatives". Aziza Goodnews (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.
- ↑ "1999 Nigeria elected house of representatives election - eduweb" (in Turanci). Retrieved 2024-12-27.