Jump to content

Fath Ali Shah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fath Ali Shah
Shah

17 ga Yuni, 1797 - 23 Oktoba 1834
Agha Muhammad Khan Qajar - Mohammad Shah Qajar (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Damghan (en) Fassara, 1771
ƙasa Daular Qajar
Mutuwa Isfahan, 23 Oktoba 1834
Makwanci Qom
Fatima Masumeh Shrine (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Hossein Qoli Khan
Mahaifiya Aghabeyim agha Javanshir
Abokiyar zama Aghabeyim agha Javanshir (en) Fassara
Zibachehr Khanom (en) Fassara
Taj ol-Dowleh (en) Fassara
Yara
Yare Qajar dynasty (en) Fassara
Karatu
Harsuna Farisawa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Shi'a

Fath Ali Shah Qajar (Farisawa: فتحعلى‌شاه قاجار Fatḥ-ʻAli Šâh Qâjâr) (Mayu 1769[1] - 24 Oktoba 1834) Wanda aka fi sani da Fath Ali Shah (Farisawa: فتحعلى‌شاه Fatḥ-ʻAli Šâh) Shi ne Shah na biyu na Daular Qajar. Ya yi mulki daga shekara ta 1797 har zuwa rasuwarsa a shekara ta 1834. Mahaifinsa shine shugaba, Husayn Qoli Khan,[2] kuma kawunsa shine Shah, Agha Muhammad Khan Qajar wanda ya kafa daular Qajar.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]