Agha Muhammad Khan Qajar
Appearance
Agha Muhammad Khan Qajar | |||
---|---|---|---|
1789 - 17 ga Yuni, 1797 ← Lotf Ali Khan (en) - Fath Ali Shah → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Gorgan (en) , 1742 | ||
ƙasa | Iran | ||
Mutuwa | Shusha (en) , 17 ga Yuni, 1797 | ||
Makwanci |
Najaf Mashhad | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai (stab wound (en) ) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Mohammad Hasan Khan Qajar | ||
Mahaifiya | Jeeran Khanum | ||
Abokiyar zama |
Maryam Khanom (en) Asiye Khanum Ezzeddin Qajar (en) | ||
Ahali | Hossein Qoli Khan (en) da Morteza Qoli Khan Qajar (en) | ||
Yare | Qajar dynasty (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ruler (en) | ||
Imani | |||
Addini | Shi'a | ||
Agha Muhammad Khan Qajar (Farisawa: آقامحمدخان قاجار Âqâ Mohammad Xân-e Qâjâr) (14 Maris 1742 - 17 ga Yuni 1797) Wanda kuma aka fi sani da sunansa na sarauta na Agha Muhammad Shah (Farisawa: آقا محمد شاه Âghâ Mohammad Šâh) Shi ne wanda ya kafa Daular Qajar a Iran a shekara ta 1794.[1][2] Agha Muhammad Khan dan kabila Qajar ya samu damar hambarar da Shah Lutf Ali Khan tare da kawo karshen Daular Zand; Ya sha kai hare-hare na soji sannan ya sake hade kasar Iran.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.