Jump to content

Fatimat Olufunke Raji-Rasaki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fatimat Olufunke Raji-Rasaki
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
Adefemi Kila - Michael Opeyemi Bamidele
District: Ekiti central
Rayuwa
Haihuwa Ekiti, 1 ga Janairu, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zama Raji Rasaki
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da civil servant (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
All Progressives Congress

Fatimat Olufunke Raji-Rasaki (an haife ta a 1 ga Janairun 1957) ‘yar siyasan Najeriya ce, mai fafutika kuma tsohuwar ma’aikaciyar gwamnati

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Raji-Rasaki a jihar Ekiti a ranar 1 ga Janairun 1957.[1] Ta tafi Makarantar Grammar Memorial ta Doherty a Ijero, kafin ta yi karatu a Jami’ar Legas.

An zaɓe ta a matsayin sanata ta jihar Ekiti.[2] Akwai sanatoci sama da 100 da aka zaba a majalisa ta 8 a 2015, amma shida daga cikin wadannan mata ne. Sauran su ne Stella Oduah da Uche Ekwunife waɗanda dukkansu ke wakiltar Anambra, Rose Okoji Oko, Oluremi Tinubu da Binta Garba.[3]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ta kasance shugabar kwamitin majalisar dattijai mai kula da harkokin kasuwanci da zuba jari a majalisa ta 8 da Bukola Saraki ya zama shugaban majalisar.[4]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2016 tayi bikin murnar cika shekaru 40 da aure tare da mijinta, Birgediya Janar Raji Rasaki.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hon. Fatimat Olufunke RajiI-Rasaki Archived 2017-04-26 at the Wayback Machine, Fatimat Olufunke RajiI-Rasaki, Retrieved 14 February 2016
  2. HON. FATIMAT OLUFUNKE RAJI-RASAKI, Nass.gov.uk, Retrieved 15 February 2016
  3. The 6 female senators in 8th National Assembly, Naij,com, Retrieved 15 February 2016
  4. "Saraki names 65 Senate committees". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2015-11-04. Retrieved 2021-04-23.
  5. Ex-Gov. Raji Rasaki And Wife, Fatima Open Up On Their 40 Year Marriage Archived 2018-12-10 at the Wayback Machine, Tayo Fajorin-Oyediji, CityPeopleNG.eng, Retrieved 14 February 2016

http://www.nass.gov.ng/mp/profile/942