Kwalejin Ilimi da Fasaha ta Tarayya, Akoka
Federal College of Education (Technical), Akoka | ||||
---|---|---|---|---|
educational institution (en) da school of education (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1967 | |||
Affiliation (en) | Federal University of Technology, Minna | |||
Motto text (en) | Knowledge, Skill and Service | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Language used (en) | Turanci | |||
Street address (en) | Federal College of Education Akoka, Yaba, Lagos da P.O. Box 269, Yaba, Lagos State | |||
Lambar aika saƙo | 100001 | |||
Email address (en) | mailto:fceakoka@yahoo.com | |||
Shafin yanar gizo | fcetakoka-edu.net | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Lagos | |||
Birni | Lagos, |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Fasaha dake Akoka (sunan ta a da Kwalejin Fasaha ta Malamai ta Kasa ) babbar makarantar koyar da fasaha ce ta ƙasar Najeriya da ke Akoka, yankin Yaba a cikin jihar Legas.
Tarihi.
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa cibiyar ne a shekarar 1967 daga Gwamnatin Tarayyar Najeriya, manufar kafa cibiyar sannan kuma shi ne "yaye sabbin isassun malamai a fannin ilimin kere kere, da na sana'a da kasuwanci". Kwalejin Ilimi ta Tarayya ta Fasaha, Akoka ta sami amincewar Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa kuma ta ba da shaidar cancantar koyarwa ne na kammala Kwalejin Ilimi a Najeriya (NCE) da kwasa-kwasan digiri na farko a fannin ilimin fasaha, kasancewar suna haɗe da Jami’ar Fasaha ta Tarayya, jihar niger garin Minna.
Darussa.
[gyara sashe | gyara masomin]Jerin waɗannan darussan na daga abinda ake koyarwa a wannan Kwalejin Ilimin;
- Kimiyyar Noma
- Kimiyyar Noma da Ilimi
- Ilimin Gyaran Mota
- Biology / Integrated science
- Ginin Ilimi
- Ilimin Kasuwanci
- Chemistry / Hadakar Kimiyya
- Ilimin Computer / Physics
- Ilimin Computer / Chemistry
- Ilimin Kimiyyar Kwamfuta / Integrated science
- Ilimin Kimiyyar Kwamfuta / Lissafi
Manzarta
[gyara sashe | gyara masomin]