Filippo Melegoni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Filippo Melegoni
Rayuwa
Haihuwa Bergamo (en) Fassara, 18 ga Faburairu, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Atalanta B.C.-
Delfino Pescara 1936 (en) Fassara-
Genoa CFC (en) Fassara1 ga Yuli, 2022-
  Standard Liège (en) Fassara31 ga Augusta, 2022-30 ga Yuni, 2023
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 186 cm

Filippo Melegoni[1]

Filippo Melegoni (an haife shi 18 ga Fabrairu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar First Division A Belgian Standard Liège, a kan aro daga Genoa.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Filippo_Melegoni