First Bank (Nijeriya)
First Bank | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
First Bank of Nigeria |
Iri | banki da financial institution (en) |
Masana'anta | finance (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Harshen amfani | Turanci |
Kayayyaki |
financial services (en) |
Mulki | |
Hedkwata | Lagos |
Mamallaki | First Bank (Nijeriya) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1894 |
Wanda ya samar | |
|
First Bank of Nigeriya, Wasu lokutan a na kiranta FirstBank, asusu ne na Najeriya, tare da kamfani dake alaka da kasuwanci wanda ke da babban ofishinsa a Lagos. Bankin shine mafi girman asusu a fadin Najeriya ta bangaran ajiyar kudaden da sukayi ajiya tare da ribansu a shekara. Yana aikine tareda wajajen kasuwanci 750 dake kasashen Afrika, tare da United Kingdom kuma akwai ofishinsu a Abu Dhabi, Beijing da Johannesburg suna tunanin hada halaka na kasuwanci tsakanin kasashen duniya. Ita asusu tafi kwarewa da kananan harkokin kasuwanci kuma bankin yana da mafi yawan kwostamomi a duk fadin tarayyar Najeriya. A 2015, The Asian Banker ta mika wa FirstBank the Best Retail Bank in Nigeria award wa shekara biyar.[1]
Bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Ita asusun tana da dukiyoyi akalla NGN3.9 trillion ($12.2B kamar yarda aka samu a 2017 exchange rates).[2] Riban asusun kafin kudin haraji na watanni goma sha-biyu wacce karshensa yazo 31 Disamba 2015 itace NGN10.2 billion. Akalla mutane 1.3 million ne suke dashi babu takamemen me ita, dukkansu shareholders ne a cikinta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Balogun, Folake (2022-08-01). "FBN Holdings' half-year profit rises 45% to N66bn". Businessday NG (in Turanci). Retrieved 2022-08-04.
- ↑ . XE: Convert USD/NGN. United States Dollar to Nigeria Naira, xe.com, 29 Agusta 2017.