Florence Akinwale
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Suna | Florence |
| Sunan dangi |
Akinwale (mul) |
| Wurin haihuwa | Jahar Ekiti |
| Harsuna | Turanci, Yarbanci da Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Muƙamin da ya riƙe | Majalisar Wakilai (Najeriya) |
| Ɗan bangaren siyasa | Peoples Democratic Party |
| Hair color (en) |
black hair (en) |
Florence Akinwale ƴar siyasa ce kuma mace daga jihar Ekiti, Najeriya.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Akinwale ta wakilci mazaɓar Emure/Gbenyi/Ekiti ta Gabas a majalisar dokokin Najeriya daga 2007 zuwa 2011 a ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party.[2][3]