Franck Kessié

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Franck Kessié
Franck Kessié.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Franck Yannick Kessié
Haihuwa Ouragahio (en) Fassara, 19 Disamba 1996 (26 shekaru)
ƙasa Côte d'Ivoire
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of Côte d'Ivoire.svg  Ivory Coast national under-17 football team (en) Fassara2013-201350
Flag of Côte d'Ivoire.svg  Ivory Coast national football team (en) Fassara2014-
Stella Club d'Adjamé (en) Fassara2014-2015
A.C. Cesena (en) Fassara2015-2016364
Atalanta B.C. (en) Fassara2015-
Atalanta B.C. (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 19
Nauyi 76 kg
Tsayi 183 cm

Franck Kessié (an haife shi a shekara ta 1996 a garin Ouaragahio, a ƙasar Côte d'Ivoire) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Côte d'Ivoire. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Côte d'Ivoire daga shekara ta 2014.