Fred Amata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Fred Amata
Fred Amata
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 18 Mayu 1963 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Jos
Sana'a
Sana'a darakta, ɗan wasan kwaikwayo da mai tsara fim
IMDb nm1676074
fredamata.com.ng

Fred Amata ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, furodusa kuma darakta.[1] Wanda ya kammala karatun sa na wasan kwaikwayo a Jami'ar Jos, Fred ya yi fice a shekarar 1986 saboda rawar da ya taka a wani fim mai suna Legacy. A halin yanzu yana aiki a matsayin Shugaban Hukumar Daraktoci ta Najeriya, tun ranar 27 ga Fabrairu, 2016.[2][3]

Bangaren Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Kyaututtuka da naɗi[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Bikin bayar da kyaututtuka Aikin da aka zaɓa/Mai karɓa Kyauta Sakamako
2006 2nd Africa Movie Academy Awards Kansa Tantancewa
Anini Tantancewa
2007 3rd Africa Movie Academy Awards Kansa Tantancewa
2010 6th Africa Movie Academy Awards Yanci a Sarka Tantancewa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ibagere, Eniwoke (15 February 2001). "Nigeria's performing royalty". BBC News. Lagos. Retrieved 30 March 2016.
  2. "Fred Amata Emerges DGN President". The Guardian News. 27 February 2016. Retrieved 30 March 2016.
  3. "Fred Amata emerges Directors Guild of Nigeria president". TV Continental. 27 February 2016. Retrieved 30 March 2016.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]