Gabriel Macht
Appearance
Gabriel Macht | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Gabriel Simon Macht |
Haihuwa | The Bronx (en) , 22 ga Janairu, 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mazauni | Los Angeles |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Jacinda Barrett (mul) (2004 - |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
Carnegie Mellon University (en) Beverly Hills High School (en) Carnegie Mellon College of Fine Arts (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, mai tsara fim, mai tsare-tsaren gidan talabijin da mai bada umurni |
Sunan mahaifi | Gabriel Swann |
Imani | |
Addini | Yahudanci |
IMDb | nm0532683 |
Gabriel Swann Macht (haihuwa: 22 ga Janairu 1972)[1] dan wasan kwaikwayo ne na Amurka wanda akafi sani da rawar da ya taka a matsayin Harvey Specter a wasan kwaikwayo mai dogon zango na tashar Amurka mai suna Suits (2011-2019).
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Macht a The Bronx dake birnin New York.