Jacinda Barrett
Appearance
Jacinda Barrett | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Brisbane, 2 ga Augusta, 1972 (52 shekaru) |
ƙasa |
Asturaliya Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Gabriel Macht (2004 - |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
British American Drama Academy (en) Kenmore State High School (en) Corinda State High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, model (en) , ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
Tsayi | 178 cm |
IMDb | nm0057150 |
Jacinda Barrett Macht (haihuwa: 2 ga Agusta 1972) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka da Asturaliya.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Barrett a Brisbane dake Queensland a Asturaliya[1] diyar dan kwana-kwana ne na filin jirgin sama.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.