Gaji Fatima Dantata
Gaji Fatima Dantata | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jihar Kano, 1957 (66/67 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | dentist (en) |
Gaji Fatima Dantata (An kuma haife ta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai 1957A.c), a Jihar Kano Najeriya.[1]
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Tayi makarantar Kano State College of Art and Science daga shekara ta ali 1987, zuwa shekarar alif 1988, ta samu sakamakonta. Tayi digirinta a Jami’ar Bayero daga shekara ta alif 1989, zuwa shekara ta alif 1992. Tayi masta a jami’ar Bayero daga shekara ta alif 1993, zuwa shekarar alif 1994. Daga shekara ta alif 1995, zuwa shekara ta 1999 ta kasance Dacta ce a Jami’ar Bayero.[1]
Rayuwar da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ta kuma fara aiki a matsayin Malama a Jami’ar Bayero dake a Jihar Kano a shekarar alif 1995. Tayi Komishina na mata a Jihar Kano. Ta kuma kasance tana son yara da marasa galihu hakan ne yasa take cikin kungiyar ‘National Council for Exceptional Children, Rehabilitation International.’[1]
Bibiliyo
[gyara sashe | gyara masomin]- Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. ISBN 978-978-956-924-3. OCLC 993295033.