Jump to content

Gani Fawehinmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gani Fawehinmi
Rayuwa
Haihuwa Jahar Ondo, 22 ga Afirilu, 1938
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yaren Yarbawa
Mutuwa 5 Satumba 2009
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Karatu
Makaranta University of London (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Lauya
Kyaututtuka

[1]Cif Abdul-Ganiyu Oyesola Fawehinmi, Gani, GCON, SAN (an haife shi a ranar 22 ga watan Afrilun shekarar 1938 – 5 Satumban 2009)[2]. Dan Najeriya ne, ya kasance mawallafi, mai taimakon jama'ah, kuma mai sukar zamantakewa, Ɗan rajin kare haƙƙin ɗan Adam, ɗan siyasa, Sa'annan kuma babban lauya a Najeriya.[3]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a gidan Saheed da Munirat Fawehinmi na Ondo, a jihar Ondo.[4] Mahaifinsa, Cif Saheed Tugbobo Fawehinmi, Musulmin Seriki na Ondo, ya kasance hamshakin mai sana'ar sayar da katako, mai taimakon jama'a, mai fafutukar kare hakkin jama'a, kuma shugaban musulmin kabilar Yarbawa. An ruwaito cewa shi mabiyin Ajao ne, wanda ya kawo addinin Musulunci birnin Ondo da ke kudu maso yammacin Najeriya. Cif Saheed Tugbobo Fawehinmi ya rasu a ranar 5 ga Fabrairun 1963 yana da shekaru 89 a[5]

Kakan Gani shi ne marigayi Cif Lisa Alujanu Fawehinmi na Ondo, wanda ya sha gwagwarmaya da dama a madadin mutanen Ondo a karni na sha tara. Don haka ake kiran 'Alujanun', wanda ke nufin ruhi. Ya rasu yana da shekaru 92.[6]

Lambun Gani Fawehinmi

[gyara sashe | gyara masomin]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Gani Fawehinmi – DAWN Commission". Retrieved 26 May 2020.
  2. "Gani Fawehinmi | Nigerian lawyer". Encyclopedia Britannica. Retrieved 26 May 2020.
  3. https://www.pressreader.com/nigeria/the-punch/20190825/282346861468889. Retrieved 28 January 2021 – via PressReader. {{cite web}}: Missing or empty |title= (help
  4. Gani Fawehinmi – DAWN Commission". Retrieved 26 May 2020.
  5. "Biography: Gani Fawehinmi". Kbase. 1 December 2013. Retrieved 26 May 2020.
  6. Biography: Gani Fawehinmi". Kbase. 1 December 2013. Retrieved 26 May 2020.