Garba Lawal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Garba Lawal
Personal information
Full name Garba Lawal
Date of birth (1974-05-22) 22 Mayu 1974 (shekaru 48)
Place of birth Kaduna, Nigeria
Height Script error: No such module "person height".
Position(s) Left midfielder
Club information
Current team
Kaduna United F.C. (General manager)
Senior career*
Years Team Apps (Gls)
1993–1995 Julius Berger
1995–1996 Espérance ST
1996–2002 Roda 154 (20)
2002–2003 Levski Sofia 15 (3)
2004 Elfsborg 12 (0)
2004–2005 Santa Clara 16 (0)
2005–2006 Iraklis 33 (1)
2007 Changsha Ginde 3 (0)
2007 Julius Berger 18 (8)
2009–2012 Lobi Stars F.C. 3 (1)
National team
1997–2006 Nigeria[1] 57 (6)
Teams managed
2009–2013 Lobi Stars F.C. (Assistant coach)
2009 Nigeria U-17 (Team coordinator)
* Senior club appearances and goals counted for the domestic league only

Garba Lawal (an haife shi a ranar 22 ga watan Mayun shekarata 1974) ya kassnce tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na hagu. A shekara ta ( 2014) ya zama babban manaja a Kaduna United FC

Yin Wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab[gyara sashe | gyara masomin]

A matsayin dan wasa, Lawal ya kasance mafi nasara a lokacinsa a Roda JC a cikin Eredivisie . Ya kuma buga wa kulob din Julius Berger FC a Najeriya da Changsha Ginde ta China.

Mataki na Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Ana daukar Lawal a matsayin daya daga cikin fitattun 'yan wasa a kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta shekara ta 1990), da farkon (2000), galibi ana amfani da shi ga kowane matsayi daga tsaro zuwa kai hari a bangaren hagu. Lawal ya halarci gasar cin kofin duniya ta FIFA a shekara ta (1998), inda ya taka rawangani a wasan da suka doke Spain da ci 3-2 a wasan farko da Najeriya ta buga a gasar, da kuma a shekara ta ( 2002), Ya lashe lambar zinari na Olympics a shekara ta (1996), Ya wakilci Najeriya a wasanni hudu na Kofin Kasashen Afirka : (2000, 2002, 2004 da 2006), inda ya ci duka amma ban da na farko.

Horar da 'Yan Wasa[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Agustan shekara ta ( 2009), an nada Lawal a matsayin mataimakin kocin Lobi Stars FC A cikin wannan shekarar, aka dauke shi aiki a matsayin mai kula da kungiyar kwallon kafa ta kasa na 'ysn ƙasa da shekaru 17.

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Lambobin Yabo[gyara sashe | gyara masomin]

Roda JC

  • Kofin KNVB :( 1996 zuwa 1997 da 1999 zuwa 2000)

Levski Sofia

  • Kofin Bulgaria :( 2002 zuwa 2003)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

  1. Garba Lawal - International Appearances