Jump to content

Gelegele

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gelegele
seaport (en) Fassara
Bayanai
Farawa 2013
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 6°09′15″N 5°20′45″E / 6.1542°N 5.3458°E / 6.1542; 5.3458
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Edo

Gelegele ƙauye ne dake cikin ƙaramar hukumar Ovia ta arewa maso gabas a jihar Edo a tarayyar Najeriya. Ƙauyen yana gefen hagu na Kogin Ovia kuma yana da iyaka da ƙauyen. UghotonGelegele ta yi fice ga tashar ruwan teku wadda Oba Ewuare Mai Girma ya bude kafin binciken da Turawa suka yi a Masarautar Benin.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.