George Chigova
George Chigova | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Zimbabwe, 4 ga Maris, 1991 | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | 15 Nuwamba, 2023 | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.95 m |
George Chigova (an haife shi a ranar 4 ga watan Maris 1991 - 15 Nuwamba, 2023) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Premier League SuperSport United.[1] [2]
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Fabrairun 2014, an sayar da Chigova ga kulob din SuperSport United na Afirka ta Kudu kan dala 120,000. Sai dai Chigova bai koma kungiyar a hukumance ba har sai a watan Yuli na wannan shekarar. [3]
A cikin shekarar Yuli 2015, Chigova ya koma Polokwane City, ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru uku. [4] Ya buga wasansa na farko na gasar lig a kulob din a ranar 22 ga watan Satumba 2015, yayi clean sheet a wasan da suka tashi 0-0 da Orlando Pirates FC
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin watan Janairu 2014, kocin Ian Gorowa, ya gayyace shi ya zama wani ɓangare na tawagar Zimbabwe don gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2014. Ya taimakawa kungiyar zuwa matsayi na hudu bayan da Najeriya ta lallasa ta da ci daya mai ban haushi.[5]
Girmamawa
[gyara sashe | gyara masomin]Ƙasashen Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Zimbabwe
- Kofin COSAFA : 2017, 2018[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Zimbabwe Warriors leave for Chan tournament" . newsday.co.zw. Retrieved 12 February 2014.
- ↑ "Zimbabwe name final squad for CHAN tournament" . cosafa.com. Archived from the original on 21 February 2014. Retrieved 12 February 2014.
- ↑ "Zimbabwe goalkeeper George Chigova to join SuperSport" . bbc.com . 25 February 2014. Retrieved 17 February 2019.
- ↑ "Frustrated keeper Chigova seals move to Polokwane City" . newzimbabwe.com . 22 July 2015. Retrieved 17 February 2019.
- ↑ "Articles tagged 'warriors' " . dailynews.co.zw. Retrieved 12 February 2014.
- ↑ "Zimbabwe – G. Chigova – Trophies" . int.soccerway.com . Retrieved 2 March 2018.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- George Chigova at Soccerway
- George Chigova at National-Football-Teams.com