Giorgio Abetti
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Padua (en) ![]() |
ƙasa |
Italiya Kingdom of Italy (en) ![]() |
Mutuwa |
Florence (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Antonio Abetti |
Karatu | |
Makaranta |
Sapienza Università di Roma (mul) ![]() University of Padua (en) ![]() |
Thesis director | Antonio Abetti |
Harsuna | Italiyanci |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a |
Ilimin Taurari, physicist (en) ![]() ![]() |
Wurin aiki |
Florence (en) ![]() |
Employers |
Jami'ar Alkahira University of Florence (en) ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
Mamba |
International Astronomical Union (en) ![]() Lincean Academy (en) ![]() |
Aikin soja | |
Fannin soja |
Italian Army (en) ![]() |
Ya faɗaci | Yakin Duniya na I |
An san Giorgio Abetti saboda ya jagoranci balaguro don kallon kusufin rana zuwa Siberiya (1936) da Sudan (1952). Ya kasance malami mai ziyara a Jami'ar Alkahira a 1948 – 49. Shi ne mataimakin shugaban kungiyar Astronomical ta kasa da kasa a 1938, kuma ya karbi Medaglia d'argento daga Italian Geographic Society (1915),Premio reale daga Accademia dei Lincei(1925),da Janssen medal(1937). [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
- ↑ G. Godoli ABETTI, Giorgio. Dizionario Biografico degli Italiani (in Italian)