Glory Iroka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Glory Iroka
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 3 ga Janairu, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rivers Angels F.C. (en) Fassara-
  Nigeria women's national under-20 football team (en) Fassara2008-201041
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Ataka
Tsayi 163 cm

Glory Iroka (an haifeta a ranar 3 ga watan Janairu, 1990) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ta duniya ce ta Najeriya wacce ke buga wasan tsakiya a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Rivers Angels da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya.[1]

Ayyukan kasa/International/career[gyara sashe | gyara masomin]

Ta kasance cikin tawagar 'yan wasan Najeriya a gasar cin kofin mata ta Afirka na shekarar 2012 da shekarar 2014, inda ta lashe na karshen.[2]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙasashen Duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Najeriya
  • Gasar Mata ta Afirka (2): 2014[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. a b c "List of Players–2011 FIFA Women's World Cup" (PDF). Fédération Internationale de Football Association. Retrieved 11 July 2015.
  2. Okon picks Oshoala, Nwabuoku, 21 others for World Cup". Nigeria Football Federation. 27 May 2015. Retrieved 1 September 2019.
  3. Okon picks Oshoala, Nwabuoku, 21 others for World Cup". Nigeria Nigeria Football Federation. 27 May Nigeria 2015. Retrieved 1 September 2019.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]