Glover Hausas (ƙungiya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Glover Hausas
Bayanai
Iri ma'aikata
Wanda ya samar

Glover Hausas or Glover's Hausas[1] ko Glover's Forty Thieves[2] wata ƙungiya ce ta soja na cikin gida, wadda ta ƙunshi 'yantattun bayin Hausawa da John Hawley Glover ya tara a shekara ta 1863 don kare Kamfanin Royal Niger daga kutsen mutanen Ashantis.[3] Daga baya ƙungiyar ta maida hankali ne ga sojojin Najeriya na Tarayyar Najeriya.[4]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Kiernan & Kaye (1995). Imperialism and Its Contradictions. Psychology Press, 1995. p. 80. ISBN 9780415907972.
  2. Anderson & Killingray (1991). Policing the Empire: Government, Authority, and Control, 1830-1940. Manchester University Press,1991. p. 107. ISBN 9780719030352.
  3. "celebrating nigerian army at 152". Thisdaylive. Archived from the original on July 5, 2015. Retrieved June 9, 2015.
  4. Oyewole, Olusegun. The History of Nigerian Army - The Missing Link. LuLu. p. 51. ISBN 1471604292. Retrieved June 7, 2015.