Kogin Godavari
Appearance
(an turo daga Godavari River)
| Kogin Godavari | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 1,465 km |
| Labarin ƙasa | |
|
| |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 19°55′48″N 73°31′39″E / 19.93°N 73.5275°E |
| Kasa | Indiya |
| Territory | Odisha, Andhra Pradesh, Maharashtra, Chhattisgarh da Telangana |
| Hydrography (en) | |
| Tributary (en) |
duba
|
| Watershed area (en) | 313,000 km² |
| River mouth (en) |
Bay of Bengal (en) |
Godavari (IAST: Godāvarī [ɡod̪aːʋəɾiː])[1] shine kogi na biyu mafi tsayi a Indiya bayan kogin Ganga kuma ya malalo zuwa cikin ruwa mafi girma na uku a Indiya, wanda ya ƙunshi kusan kashi 10% na jimlar yanki na Indiya. Tushensa yana cikin Trimbakeshwar,Nashik, Maharashtra.[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.