Jihar Gongola
Appearance
(an turo daga Gongola (jiha))
Jihar Gongola | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Jahar Yola | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Jihar Arewa maso Gabas da Jihar Benue-Plateau | ||||
Ƙirƙira | 3 ga Faburairu, 1976 | ||||
Rushewa | 27 ga Augusta, 1991 | ||||
Ta biyo baya | Jihar Adamawa da Jahar Taraba |
Jihar Gongola tsohuwar jiha ce a Najeriya. An kirkiro ta ne a ranar 3 ga Fabrairu 1976 daga Lardunan Adamawa da Sardauna na Jihar Arewa, tare da Rukuni na Wukari na Jihar Benuwai da Filato na wancan lokacin; jihar ta wanzu har zuwa 27 ga Agusta 1991, lokacin da aka raba ta zuwa jihohi biyu, Adamawa da Taraba. Garin Yola shi ne babban birnin jihar Gongola.
Majalisar zartarwa ce ke mulkin jihar Gongola.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.