Jump to content

Goura, Far North Region

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Goura, Far North Region

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaKameru
Region of Cameroon (en) FassaraFar North (en) Fassara
Department of Cameroon (en) FassaraLogone-et-Chari (en) Fassara
Commune of Cameroon (en) FassaraMakary (en) Fassara

Goura ƙauye ne a yankin Arewa Mai Nisa na Kamaru.[1]

Bayan da Boko Haram suka lalata garinsu na Rann a Najeriya a watan Janairun 2019, kimanin mutane dubu 35,000 ne suka tsallaka kan iyakar ƙasar zuwa Kamaru. Yawancin waɗannan ƴan gudun hijira sun ƙaura zuwa nan Goura,[1][2] inda suka gina "matsuguni na wucin gadi".[2]

  1. 1.0 1.1 "'No other possibility but to leave': UN News special report from the Nigeria-Cameroon border as 35,000 newly-displaced seek safety". UN News. 1 February 2019. Retrieved 17 August 2018.
  2. 2.0 2.1 Linus Unah (7 February 2019). "Briefing: Nigerians seek safety in Cameroon as Boko Haram crisis escalates". IRIN News. Retrieved 17 August 2018.