Jump to content

Granwald Scott

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Granwald Scott
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 28 Nuwamba, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2004-20152049
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2012-201210
  ŠK Slovan Bratislava (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 63 kg
Tsayi 171 cm

Granwald Scott (an haife shi a ranar 28 ga watan Nuwamba shekara ta 1987) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu wanda ke buga wa Cape Town Spurs wasa.

Ya fito daga Kensington akan Cape Flats .

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 24 ga Disamba 2019 an tabbatar da cewa Scott ya shiga Stellenbosch . [1]

  1. PSL club make double signing Archived 2020-02-20 at the Wayback Machine, kickoff.com, 24 December 2019

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]